Mar 15:1 HAU

1 Da wayewar gari sai manyan firistoci da shugabanni, da malaman Attaura, da dukkan 'yan majalisa suka yi shawara. Sai suka ɗaure Yesu, suka tafi da shi, suka ba da shi ga Bilatus.

Karanta cikakken babi Mar 15

gani Mar 15:1 a cikin mahallin