Mar 15:2 HAU

2 Bilatus ya tambaye shi, “Ashe, kai ɗin nan kai ne Sarkin Yahudawa?” Yesu ya amsa masa ya ce, “Yadda ka faɗa.”

Karanta cikakken babi Mar 15

gani Mar 15:2 a cikin mahallin