Mar 15:39 HAU

39 Sa'ad da jarumi ɗin da yake tsaye yana kallon Yesu, ya ga yadda ya mutu haka, sai ya ce, “Hakika mutumin nan Ɗan Allah ne!”

Karanta cikakken babi Mar 15

gani Mar 15:39 a cikin mahallin