Mar 15:40 HAU

40 Akwai kuma waɗansu mata da suke hange daga nesa, cikinsu da Maryamu Magadaliya, da Maryamu uwar Yakubu ƙarami da Yusufu, da kuma Salome,

Karanta cikakken babi Mar 15

gani Mar 15:40 a cikin mahallin