Mar 16:19 HAU

19 To, bayan da Ubangiji Yesu ya yi musu jawabi, aka ɗauke shi aka kai shi Sama, ya zauna dama ga Allah.

Karanta cikakken babi Mar 16

gani Mar 16:19 a cikin mahallin