20 Su kuwa suka tafi, suka yi ta wa'azi ko'ina, Ubangiji yana taimakonsu, yana kuma tabbatar da maganarsu ta mu'ujizan nan da suke biye da maganar.]
Karanta cikakken babi Mar 16
gani Mar 16:20 a cikin mahallin