Mar 4:38 HAU

38 Yesu kuwa na daga ƙarshen baya na jirgin a kan matashi, yana barci. Sai suka tashe shi, suka ce masa, “Malam, za mu hallaka ba ka kula ba ko?”

Karanta cikakken babi Mar 4

gani Mar 4:38 a cikin mahallin