Mar 4:39 HAU

39 Sai ya farka, ya tsawata wa iskar, ya kuma ce wa ruwan tekun, “Natsu! Ka yi shiru!” Sai iskar ta kwanta, wurin duk ya yi tsit.

Karanta cikakken babi Mar 4

gani Mar 4:39 a cikin mahallin