Mar 6:15 HAU

15 Amma waɗansu kuwa suka ce, “Iliya ne.” Waɗansu kuwa suka ce, “Ai, annabi ne, kamar ɗaya daga cikin annabawa.”

Karanta cikakken babi Mar 6

gani Mar 6:15 a cikin mahallin