Mar 8:33 HAU

33 Amma da Yesu ya waiwaya ya ga almajiransa, ya tsawata wa Bitrus ya ce, “Ka yi nesa da ni, Shaiɗan! Ba ka tattalin al'amuran Allah sai na mutane.”

Karanta cikakken babi Mar 8

gani Mar 8:33 a cikin mahallin