Mar 8:34 HAU

34 Ya kira taron tare da almajiransa, ya ce musu, “Duk mai son bina, sai yă ƙi kansa, yă ɗauki gicciyensa, yă bi ni.

Karanta cikakken babi Mar 8

gani Mar 8:34 a cikin mahallin