Mat 10:14 HAU

14 Kowa kuma ya ƙi yin na'am da ku, ko kuwa ya ƙi sauraron maganarku, da fitarku gidan ko garin, sai ku karkaɗe ƙurar ƙafafunku.

Karanta cikakken babi Mat 10

gani Mat 10:14 a cikin mahallin