Mat 10:42 HAU

42 Kowa ya ba ɗaya daga cikin 'yan yaran nan, ko da moɗa guda ta baƙin ruwa, kan shi almajirina ne, hakika, ina gaya muku, ba zai rasa ladarsa ba.”

Karanta cikakken babi Mat 10

gani Mat 10:42 a cikin mahallin