Mat 11:1 HAU

1 Da Yesu ya gama yi wa almajiransa sha biyun nan umarni, sai ya ci gaba daga nan domin ya koyar, yă kuma yi wa'azi a garuruwansu.

Karanta cikakken babi Mat 11

gani Mat 11:1 a cikin mahallin