Mat 12:40 HAU

40 Wato, kamar yadda Yunusa ya yi kwana uku dare da rana cikin wani babban kifi, haka kuma Ɗan Mutum zai yi kwana uku dare da rana a cikin ƙasa.

Karanta cikakken babi Mat 12

gani Mat 12:40 a cikin mahallin