41 A Ranar Shari'a mutanen Nineba za su tashi tare da mutanen zamanin nan, su kā da su, don sun tuba saboda wa'azin Yunusa. Ga kuma wanda ya fi Yunusa a nan.
Karanta cikakken babi Mat 12
gani Mat 12:41 a cikin mahallin