Mat 12:42 HAU

42 A Ranar Shari'a Sarauniyar Kudu za ta tashi tare da mutanen zamanin nan, ta kā da su, don ta zo ne daga bangon duniya ta ji hikimar Sulemanu. Ga kuma wanda ya fi Sulemanu a nan.

Karanta cikakken babi Mat 12

gani Mat 12:42 a cikin mahallin