Mat 13:28 HAU

28 Sai ya ce musu, ‘Wani magabci ne ya yi wannan aiki.’ Bayin suka ce masa, ‘To, kana so mu je mu cire mu tara ta?’

Karanta cikakken babi Mat 13

gani Mat 13:28 a cikin mahallin