Mat 13:27 HAU

27 Sai bayin maigidan suka zo, suka ce masa, ‘Maigida, ashe, ba kyakkyawan iri ka yafa a gonarka ba? To, ta yaya ke nan ta yi ciyawa?’

Karanta cikakken babi Mat 13

gani Mat 13:27 a cikin mahallin