Mat 13:39 HAU

39 Magabcin nan da ya yafa ta kuwa, Iblis ne. Lokacin yankan kuwa, ƙarshen duniya ne, masu yankan kuma, mala'iku ne.

Karanta cikakken babi Mat 13

gani Mat 13:39 a cikin mahallin