Mat 13:52 HAU

52 Sai ya ce musu, “To, duk malamin Attaura da ya zama almajirin Mulkin Sama, kamar maigida yake, wanda ya ɗebo dukiya sabuwa da tsohuwa daga taskarsa.”

Karanta cikakken babi Mat 13

gani Mat 13:52 a cikin mahallin