Mat 14:2 HAU

2 Sai ya ce wa barorinsa, “Wannan, ai, Yahaya Maibaftisma ne, shi aka tasa daga matattu, shi ya sa mu'ujizan nan suke aiki ta wurinsa.”

Karanta cikakken babi Mat 14

gani Mat 14:2 a cikin mahallin