Mat 16:11 HAU

11 Yaya kuka kasa ganewa? Ba zancen gurasa na yi ba, sai dai ku yi hankali da yistin Farisiyawa da na Sadukiyawa.”

Karanta cikakken babi Mat 16

gani Mat 16:11 a cikin mahallin