Mat 16:12 HAU

12 Sa'an nan ne fa suka fahimta cewa, ba ce musu ya yi, su yi hankali da yistin gurasa ba, sai dai su yi hankali da koyarwar Farisiyawa da ta Sadukiyawa.

Karanta cikakken babi Mat 16

gani Mat 16:12 a cikin mahallin