Mat 16:3 HAU

3 Da safe kuma in kun ga sama ta yi ja, ta kuma gama gari, kukan ce, ‘Yau kam, za a yi hadiri.’ Kuna iya gane yanayin sararin sama, amma ba kwa iya gane alamun zamanin nan.

Karanta cikakken babi Mat 16

gani Mat 16:3 a cikin mahallin