Mat 18:6 HAU

6 Amma fa duk wanda ya sa ɗaya daga cikin waɗannan 'yan yara masu gaskatawa da ni ya yi laifi, zai fiye masa a rataya babban dutsen niƙa a wuyarsa, a kuma nutsar da shi a zurfin teku.”

Karanta cikakken babi Mat 18

gani Mat 18:6 a cikin mahallin