Mat 18:7 HAU

7 “Kaiton duniya saboda sanadodin tuntuɓe! Lalle sanadodin tuntuɓe ba su da makawa, duk da haka kaiton wanda shi ne sanadin!

Karanta cikakken babi Mat 18

gani Mat 18:7 a cikin mahallin