Mat 18:8 HAU

8 In kuwa hannunka ko ƙafarka suna sa ka laifi, to, yanke shi ka yar. Zai fiye maka ka shiga rai dungu ko da gurguntaka, da a jefa ka madawwamiyar wuta da hannu biyu ko ƙafa biyu.

Karanta cikakken babi Mat 18

gani Mat 18:8 a cikin mahallin