16 Sai ga wani ya matso wurinsa, ya ce, “Malam, wane aiki nagari ne da lalle zan yi in sami rai madawwami?”
Karanta cikakken babi Mat 19
gani Mat 19:16 a cikin mahallin