Mat 21:23 HAU

23 Ya shiga Haikali yana cikin koyarwa, sai manyan firistoci da shugabannin jama'a suka zo wurinsa, suka ce, “Da wane izini kake yin abubuwan nan, wa ya ba ka izinin?”

Karanta cikakken babi Mat 21

gani Mat 21:23 a cikin mahallin