Mat 21:24 HAU

24 Sai Yesu ya amsa ya ce, “Ni ma zan yi muku wata tambaya. In kun ba ni amsa, ni ma sai in gaya muku ko da wane izini nake yin abubuwan nan.

Karanta cikakken babi Mat 21

gani Mat 21:24 a cikin mahallin