Mat 24:30 HAU

30 A sa'an nan ne alamar Ɗan Mutum za ta bayyana a sararin sama, duk kabilan duniya kuma za su yi kuka, za su ga Ɗan Mutum yana zuwa kan gajimare, da iko da ɗaukaka mai yawa.

Karanta cikakken babi Mat 24

gani Mat 24:30 a cikin mahallin