Mat 24:31 HAU

31 Zai kuwa aiko mala'ikunsa su busa ƙaho mai tsananin ƙara, su kuma tattaro zaɓaɓɓunsa daga gabas da yamma, kudu da arewa, wato, daga wannan bangon duniya zuwa wancan.”

Karanta cikakken babi Mat 24

gani Mat 24:31 a cikin mahallin