32 “Ku yi koyi da itacen ɓaure. Da zarar rassansa sun fara sakuwa, suna toho, kun san damuna ta yi kusa ke nan.
Karanta cikakken babi Mat 24
gani Mat 24:32 a cikin mahallin