Mat 25:34 HAU

34 Sa'an nan ne Sarki zai ce wa waɗanda suke dama da shi, ‘Ku zo, ya ku da Ubana ya yi wa albarka, sai ku gāji mulkin da aka tanadar muku tun daga farkon duniya.

Karanta cikakken babi Mat 25

gani Mat 25:34 a cikin mahallin