31 Da suka gama yi masa ba'a, sai suka yaye masa alkyabbar, suka sa masa nasa tufafi, suka tafi da shi su gicciye shi.
Karanta cikakken babi Mat 27
gani Mat 27:31 a cikin mahallin