Mat 27:32 HAU

32 Suna tafiya ke nan, sai suka gamu da wani Bakurane, mai suna Saminu. Shi ne suka tilasta wa ya ɗauki gicciyen Yesu.

Karanta cikakken babi Mat 27

gani Mat 27:32 a cikin mahallin