Mat 6:19 HAU

19 “Kada ku tara wa kanku dukiya a duniya, inda asu da tsatsa suke ɓatawa, inda ɓarayi kuma suke karyawa su yi sata.

Karanta cikakken babi Mat 6

gani Mat 6:19 a cikin mahallin