20 Sai dai ku tara wa kanku dukiya a Sama, inda ba asu da tsatsa da za su ɓata, inda kuma ba ɓarayin da za su karya su yi sata.
Karanta cikakken babi Mat 6
gani Mat 6:20 a cikin mahallin