Mat 6:7 HAU

7 “In kuwa kuna addu'a, kada ku yi ta maimaitawar banza, kamar yadda al'ummai suke yi, a zatonsu za a saurare su saboda yawan maganarsu.

Karanta cikakken babi Mat 6

gani Mat 6:7 a cikin mahallin