Mat 6:6 HAU

6 Amma in za ka yi addu'a, sai ka shiga lollokinka, ka rufe ƙofa, ka yi addu'a ga Ubanku wanda yake ɓoye, Ubanku kuwa da yake ganin abin da ake yi a asirce, zai sāka maka.

Karanta cikakken babi Mat 6

gani Mat 6:6 a cikin mahallin