16 Da maraice ya yi, sai suka kakkawo masa masu aljannu da yawa. Da magana kawai ya fitar da aljannun, ya kuma warkar da dukan marasa lafiya.
Karanta cikakken babi Mat 8
gani Mat 8:16 a cikin mahallin