Mat 8:17 HAU

17 Wannan kuwa domin a cika faɗar Annabi Ishaya ne cewa, “Da kansa ya ɗebe rashin lafiyarmu, ya ɗauke cucecucenmu.”

Karanta cikakken babi Mat 8

gani Mat 8:17 a cikin mahallin