32 Ya ce musu, “To, ku je.” Sai suka fita, suka shiga aladen. Sai kuwa duk garken suka rugungunta ta gangaren, suka faɗa tekun, suka hallaka a ruwa.
Karanta cikakken babi Mat 8
gani Mat 8:32 a cikin mahallin