Mat 8:33 HAU

33 Masu kiwon aladen suka gudu, suka shiga gari, suka yi ta ba da labarin kome da kome, da kuma abin da ya auku ga masu aljannun.

Karanta cikakken babi Mat 8

gani Mat 8:33 a cikin mahallin