Rom 1:13 HAU

13 Ina so ku sani 'yan'uwa, na sha ɗaura niyyar zuwa wurinku, ko da yake har yanzu ba a yardar mini ba, domin ku ma in sami amfani a gare ku, kamar yadda na samu a cikin al'ummai.

Karanta cikakken babi Rom 1

gani Rom 1:13 a cikin mahallin