Rom 10:8 HAU

8 Amma me Nassi ya ce? “Maganar, ai, tana kusa da kai, tana ma a bakinka, da kuma a cikin zuciyarka.” Ita ce maganar bangaskiya da muke wa'azi.

Karanta cikakken babi Rom 10

gani Rom 10:8 a cikin mahallin