Rom 11:2 HAU

2 Ko kaɗan, Allah bai juya wa jama'arsa da ya zaɓa tun dā baya ba. Ko ba ku san abin da Nassi ya faɗa ba ne, a game da Iliya? Yadda ya kai kuka ga Allah, a kan Isra'ila, ya ce,

Karanta cikakken babi Rom 11

gani Rom 11:2 a cikin mahallin