Rom 2:3 HAU

3 Ya kai mutum, kai da kake ganin laifin masu yin haka, alhali kuwa kai kanka, kana yinsu, kana tsammani za ka tsere wa hukuncin Allah ne?

Karanta cikakken babi Rom 2

gani Rom 2:3 a cikin mahallin