Rom 3:5 HAU

5 In kuwa rashin adalcinmu shi ne yake nuna adalcin Allah a fili, me za mu ce? in Allah ya hore mu, ya yi rashin adalci ke nan? (Misali nake yi kawai.)

Karanta cikakken babi Rom 3

gani Rom 3:5 a cikin mahallin